iqna

IQNA

Tehran (IQNA) An bude bikin baje kolin kur'ani na shekara-shekara a jami'ar fasaha ta Al-Efrat Al-Awsat da ke birnin Najaf Ashraf karkashin jagorancin majalissar ilimin kur'ani mai tsarki ta Sayyidina Abbas (A.S.).
Lambar Labari: 3488780    Ranar Watsawa : 2023/03/09